Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Matsalar Tsaro A Katsina Ya Ragu Da Kaso 60-70 Cikin 100 - Masari


Matsalar Tsaro A Katsina Ya Ragu Da Kaso 60-70 Cikin 100 - Masari
please wait

No media source currently available

0:00 0:06:06 0:00

Gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari, ya bayyana cewa hadin gwiwa tsakanin gwamnati da jami'an tsaro a jiharsa ya yi sanadiyar samun sauki a matsalolin tsaro da aka yi ta fama da su a jihar da akalla kaso 60 zuwa 70 cikin 100. Masari ya bayyana hakan ne a hira Muryar Amurka a Abuja.

XS
SM
MD
LG