No media source currently available
Mummunan ambaliyan ruwa da aka fuskanta a Jihar Kogi da ke tsakiyar Najeriya ya mamaye gonaki da hanyoyi ya kuma kawo jinkiri a fannin safarar kayan abinci da man fetir, da wasu rahotanni