TASKAR VOA: Rundunar sojin Najeriya ta sake kira ga mayakan ISWAP da na Boko Haram da su mika wuya ta yi alkawarin ba za a kuntatawa musa ba
Hukumomin lafiya a Jamhuriyar Nijar sun ce ci gaba da ayyukan riga-kafi, tare da daukan wasu matakai tare da taimakon kungiyar likitoci ta MSF a shekarun baya bayan nan, sun taimaka wajen rage mace-mace da ake samu daga zazzabin cizon sauro da kuma tamowa a wasu garuruwan kasar, da wasu rahotanni.