Rasuwar sarauniya Elizabeth wani babban lamari ne da zai kawo manyan sauye-sauye a Burtaniya, ba kawai na samun sabon sarki ba, sannan manazarta sun yi tsokaci kan yadda Sarauniya Elizabeth ta taimaka wajen kawo karshen mulkin mallaka na Burtaniya a kasashen Afirka, da wasu rahotanni