Sannan sakataren harkokin wajen Amurka, Antony Blinken ya kammala ziyarar da yake a kasashen Afirka uku. A Afirka ta Kudu, Blinken ya gabatar da wani babban jawabi a game da manufofin gwamnatin Biden ga kasashen kudu da hamadar Sahara, da wasu rahotanni