Wani matashi dan asalin Jamhuriyar Nijar wanda bara ta kaishi Ghana, ya kama sana’ar kwallon guragu abinda ya yi sanadiyar shigarsa tawwagar kwallon guragu ta kasar Ghana tare da jagorantan wani kulob a Kumasi wato Ashnati Warriors, da wasu rahotanni