TASKAR VOA: Kungiyar likitoci na kasa da kasa ta fara daukan matakai game da cututtukan da yara kanana ke fama da su a Damagaram, Nijar
Bukukuwan babbar Sallah da suka hada da yin yanka domin layya, na zuwa ne a daidai lokacin da Najeriya ke fama da matsalar tattalin arziki, wakilyar Muryar Amurka Baraka Bashir ta ziyarci wasu kasuwannin Kano domin jin yadda farashin kayan abinci da tufafi da kuma dabbobi ya ke, daawasu rahotanni