No media source currently available
A cikin shirin na wannan makon mutane da dama da kungiyar Boko Haram ta yi garkuwa da su a jihar Bornon Najeriya na ci gaba da samun kubuta yayin da sojoji ke ci gaba da yiwa ‘yan ta’addan lugudan wuta, da wasu rahotanni