No media source currently available
A cikin shirin na wannan makon Tashe wasa ne da ake yi daga ranar 10 zuwa ranar 20 ga watan Ramadan a yawancin al'ummar Hausawa. Wasannin na da nufin nishadantarwa da wayar da kan mutane kan al'amuran da suka shafi al'umma, da wasu rahotanni