No media source currently available
A cikin shirin na wannan makon bisa ga dukkan alamu dai, shugaban Rasha Vladimir Putin bai yi tsammanin girman takunkumin da kasarshi za ta fuskanta sakamakon kaddamar da yaki a Ukraine, zai kai yadda abin ya kasance a yanzu ba