No media source currently available
A cikin shirin na wannan makon a karon farko wata kungiyar kwallon kafa ta ‘yan mata dake sansanin ‘yan gudun Hijira a Kamaru ta je kallon ‘yan wasansu na Guinea-Bissau a gasar cin kofin Afrika, da wasu rahotanni