No media source currently available
A cikin shirin na wannan makon mazauna wasu sassa na birnin Maiduguri a jihar Borno a Arewacin Najeriya na ci gaba da kokawa da rashin wutar lantarki, tun bayan da mayakan Boko Haram suka lalata wasu turakun lantarkin, da wasu rahotanni