A cikin shirin na wannan makon hare-haren da mayakan Boko Haram suka dinga kaiwa makarantu a Maiduguri, ya kawo koma baya a harkar ilimin yara. A wani bangare na farfado da harkar ilimin, gwamnatin jihar Borno ta shiryawa malamai wani shirin horaswa a Maiduguri, da wasu rahotanni