No media source currently available
A cikin shirin na wannan makon a yayin da ake ci gaba da samun mayakan Boko Haram dake mika wuya, hukumomi a jihar Bornon Najeriya sun yi wani taro da masu ruwa da tsaki a jihar da nufin tattauna makomarsu, da wasu rahotanni