TASKAR VOA: Ranar 1 Ga Watan Oktoban Nan Ne Najeriya Ta Cika Shekaru 60 Da Samun 'Yancin Kai
A cikin shirin TASKA na wannan makon ranar 1 ga watan Oktoban nan ne Najeriya ta yi bikin cika shekaru 60 da samun ‘yancin kai, Gwamnatin jihar Kaduna ta sanar da sabon sarkin Zazzau, an gudanar da muhawara ta farko tsakanin masu takarar zaben shugaban kasa a nan Amurka da wasu sauran rahotanni.
Facebook Forum