No media source currently available
An kama shaharan dan kasuwan dake kuma yin siyasa, Sebastian Ajavon da zarginsa da akayi na safarar hodar iblisi bayan da aka kama hodar mai nauyin kilo 18 a tashar jirgin ruwa.