A wani taron hadin guywa tsakanin shugaba Obama da shugaban Vietnam Tran Dai a Hanoi babban birnin tarayyar Vietnam, shugaba Obama ya sanar da cewa Amurka ta dage takunkumin hana saidawa Vietnam makamai bayan shekaru hamsin.
Shugaba Barak Obama a Vietnam.
Shugaban kasar Amurka Barak Obama ya kai ziyara kasar Vietnam, inda ya gana da shugaba Tran Dai da wasu makarruban gwamnatin kasar.

5
Shugaba Barak Obama tare da shugaban kasar Vietnam Tran Dai a Hanoi.

6
Shugaba Barak Obama ya gana da shugaban kasar Vietnam Tran Dai a birnin Hanoi.

7
Shugaban Amurka Barak Obama yayiwa manema labarai jawabi a Hanoi.

8
Shugaban Amurka Barak Obama yayiwa manema labarai jawabi a Hanoi.