Kukan kananan yaran da hukumomin shige da ficen Amurka suka rabasu da iyayensu, ya harzuka Amurkawa da dama a yayin da gwamnatin Trump ta dauki matakin ba sani ba sabo wajen dakatar da ketarawa iyakarta ba bisa ka'ida ba.
'Yan Croatia da Nigeria a Kaliningrad Stadium dake Rasha
A yayin da ake ci gaba da shagulgulan Sallah Karama, an yi hawan Nasarawa da aka saba yi a Kano Jiya Lahadi, inda mutane da dama suka fito kallo. 17, Yuni, 2018
A yau ne kasashe suka fara kece raini a fagen kwallon kafa a kasar Rasha inda ake soma gasar cin kofin duniya na wannan shekarar, inda kuma ita mai masaukin (Rasha) zata soma da gwabzawa da Saudi Arabia a wasar farko ta gasar.
Shugaba Buhari Ya Jagoranci Taron Gwamnati FEC Da ake yi a fadar Aso Rock
Ana gaf da yin Sallar azumin bana a Nijer, kungiyar Kitabu Wassuna da O.D.H sun tallafawa marayu da magidanta masu kananan karfi tallafin sallah
Shugaba Trump a taron liyafar cin abinci a Singapore tare da Fryime Minista Lee Hsien Loong a babbar dakin taron Istana a Singapore Yuni 11, 2018. (Ministry of Communications and Information, Singapore/Handout via Reuters)
Rundunar sojojin Nijeria ta cialwashin cigaba da farautar yan boko haram a duk inda suke, Birrgediya janar Ibrahim Manu Yusuf,kwamanda mai barin gado tare da Birgediya janar Abdulmalik Bui wanda zai maye gurbinsa a Maiduguri jihar Borno
Wani mai magana da yawun fadar gwamnatin kasar Rasha ya fada yau Alhamis 31 ga watan nan na Mayu cewa, Rasha ta yi murna da jin dan jarida Arkady Babchenko na raye, amma kuma labarin mutuwarsa na jabu abin mamaki.
Kungiyar bada agajin kasa da kasa ta Red Cross ta sanar a jiya Laraba 31 ga watan nan na Mayu cewa ta tura da Likitocin tiyata da wasu kwararrun jami’an kiwon lafiya tare da kayayyakin taimako domin taimakawa abin da ta kira “karuwar bukatar taimako a fannin lafiya a Gaza.
Tun a watan fabrairun shekarar 2018 din nan da muke ciki ne, cibiyar kula da harkokin kudade da ke Paris wacce ake kira FATF a takaice, ta yanke shawarar sanya Pakistan a cikin rukunin kasashen da basa mai da hankali wajen yaki da ta’addanci.
Jami'an Diflomasiyyar Amurka da na Koriya ta Arewa sun gana da juna gabanin kokarin ganin shugabannin kasashen biyu Trump da Kim sun gana don saisaitawa juna mu'amalar da ta dade da yin tsami.
Rundunar sojojin Nijeria ta sha alwashin cigaba da farautar yan boko haram a duk inda suke, Birrgediya janar Ibrahim Manu Yusuf,kwamanda mai barin gado tare da Birgediya janar Abdulmalik Bui wanda zai maye gurbinsa a Maiduguri jihar Borno.
Mataimakin shugaban kasar Najeriya Frafesa Yemi Osinbajo, ya gana da masu ruwa da tsaki kan lamuran kanana da matsakaitan masana’antu a Kano, karkashin shirin gwamnatin tarayya na bunkasa harkokin kasuwanci da samar da rance ga kanana da matsakaitan masana’antu.
A babban birnin tarayya Abuja dubban mabiya darikar Katolika ne suka gudanar da zanga-zangar nuna rashin jin dadinsu game da kashe-kashen dake faruwa a Najeriya.
Mataimakin Shugaban Kasa Yemi Osinbajo a wani taro da gwamnonin kudancin Nigeria
Wani babbar kusar Majalisar Dinkin Duniya ya la’anci wulakancin da yace ana yi wa ma’aikatan bada agaji na kasa da kasa dake aiki a kasar Sudan ta Kudu, wanda yace hakan na hana a iya kai agaji ga kusan mutane milyan bakwai masu bukatar agajin.
Bayanai daga Jamhuriyar Damokaradiyar Kwango na nuni da cewa cutar Ebola da ta barke a kasar da tayi sanadain asarar rayuka ta fara bazuwa zuwa wadansu garuruwa.
Miliyoyin mutanen kasar Burundi dake Afrika ta Gabas na jefa kuri’a a yau a wani zaben da ake jin zai iya tsawaita mulkin Shugaba Pierre Nkurunziza har tsawon wasu shekaru 16 daga yanzu, izuwa shekarar 2034.
Mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo, ya halarci shirin taron dawo da cigaban tattalin arziki da ake cewa ERGP a takaice a babban dakin taron dake Abuja, International Conference Centre, Abuja.
Domin Kari