An shirya cewa dubban mutanen kasar Syria dake zaune a yankin nan da ake ta rikici a cinkinsa na Ghouta zasu fice tareda iyalansu.
Yau Alhamis ake sa ran shugaban Amurka Donald Trump, zai rattaba hannu akan wani sabon tsarin ciniki da zai auna kasar China, wanda kuma ake jin zai takalo mummunar jayayya a fagen saye da sayarwa a tsakanin kasashen biyu.
Tanttaunawar tawagar Majalisar Dinkin Duniya da jami'an hukumar kare hakkin bil adam CNDH, a jamhuriyar Nijar.
Taron kasashen G-5 Sahel da wasu nahiyar Turai da aka kammala a Yamai, inda aka tattauna matsalar bakin haure da safarar bil adam.
'Yan rajin baiwa matasa damar tsayawa takara sun yi tattaki zuwa fadar shugaban kasa a Abuja
Mataimakin shugaban kasa, Yemi Osibanjo, ya jagoranci taron majalisar ministoci na wannan makon a Abuja, taron da aka saba yi duk Laraba.
An fitar da sunaye da hotunan mutanen da suka fi fice a nahiyar Afirka
Hotunan jama'a a kotu su na sauraron daukaka kara a burnin yamai.
Hotunan zanga - zangar kungiyoyin fararen hullar Nijar, 11 ga watan Maris game da batun kasafin kudin kasa na 2018.
Kasar Algeria ta dawo da daruruwan yan ci rani da suka hada da mata da kananan yara, wannan itace tawaga ta farko da kasar Aljeriya ta maido Nijer. Maris,7,2018
Hotunan Mukadashin sufeto genar na yan sanda Ibrahim Idris ya wakilci Sufeton yan sanda da kwamandan da kungiyoyin tsaro na sa kai Abdullahi Gana yayin da suka kai ziyara a makarantar yan mata na GGSS Yarwa a Maiduguri.
Hotunan Hajiya Aisha Buhari Yayin Data Ke Karbar Bakuncin Mata Yan Jami'iyar APC
Hotunan zauren majalisar dokokin kasar Nijer. Maris, 05, 2018
Hotunan Makarantar GGSS Dapchi Jihar Yobe da ake zargin an sace dalibanta, Fabrairu, 23,2018
An fara wasannin gasar olympics a Pyeongchang ta Korea ta Kudu.
An daga tutar Koriya ta Arewa fiye saman ginin da tawagar ‘yan wasa ke zaune wadanda za su kara a gasar wasannin Olympics a Koriya ta Kudu.
Mai magana da yawun shugabar Myanmar Aung San Suu Kyi, ya bayyana cewa, a yau Alhamis wani ya wurga bam mai cike da iskar gas a gidanta da ke gefen rafi a birnin Yangon.
Domin Kari