Grace Alheri Abdu
Grace Alheri Abdu babbar Edita ce (Managing Editor) a Sashen Hausa na Muryar Amurka wadda ta shafe sama da shekaru 30 tana aikin jarida. Tana da digiri na biyu a fannin dokoki da huldar diplomasiyar kasa da kasa, da kuma digiri na biyu a fannin nazarin addinan al'adun gargadiya na kasashen Afrika.
Produced by Grace Alheri Abdu
-
Nuwamba 20, 2021
A BARI YA HUCE: Labarin Bafulllatani Da Saniya Mai Magana, 20, 2021
-
Nuwamba 15, 2021
A BARI YA HUCE: Labarin Bafulllatani Da Malamin Lissafi, 13, 2021
-
Oktoba 29, 2021
MANUNIYA: Kwaskwarimar Dokokin Zabe A Najeriya, Oktoba 29, 2021