Grace Alheri Abdu
Grace Alheri Abdu babbar Edita ce (Managing Editor) a Sashen Hausa na Muryar Amurka wadda ta shafe sama da shekaru 30 tana aikin jarida. Tana da digiri na biyu a fannin dokoki da huldar diplomasiyar kasa da kasa, da kuma digiri na biyu a fannin nazarin addinan al'adun gargadiya na kasashen Afrika.
Produced by Grace Alheri Abdu
-
Fabrairu 12, 2022
A BARI YA HUCE: Labarin Mahauci a Barikin Soji-Fabrairu, 12, 2022
-
Fabrairu 05, 2022
A BARI YA HUCE:Hira Da Ali Nuhu- Fabrairu, 05,2022
-
Janairu 27, 2022
DOMIN IYALI: Hakkin Al'umma Na Kare Kananan Yara, Janairu, 27, 2022