Grace Alheri Abdu
Grace Alheri Abdu babbar Edita ce (Managing Editor) a Sashen Hausa na Muryar Amurka wadda ta shafe sama da shekaru 30 tana aikin jarida. Tana da digiri na biyu a fannin dokoki da huldar diplomasiyar kasa da kasa, da kuma digiri na biyu a fannin nazarin addinan al'adun gargadiya na kasashen Afrika.
Produced by Grace Alheri Abdu
-
Disamba 01, 2022
DOMIN IYALI: Cin Zarafin Kananan Yara A Gida-Disamba, 01, 2022
-
Nuwamba 03, 2022
DOMIN IYALI: Koma Bayan Ilimin ‘Ya’ya Mata A Ghana-Nuwamba, 03, 2022
-
Oktoba 24, 2022
A BARI YA HUCE: Hira Da Aliyu Mustapha Sokoto, Octoba, 22, 2022