Kocin kungiyar Unai Emery zai yi Rashin dan wasa Gerard Moreno, amma kuma zai iya dogaro da Arnaut Danjuma, wanda ya zura kwallaye 8 a gasar La Liga a wannan kakar wasa.
Messi ya zubar da bugun ne a daidai lokacin da wasa ya yi zafi kuma babu wani bangare da ya zura kwallo a raga.
Yayin da Mali ke kan gaba da ci daya mai ban haushi, alkalin wasan Janny Sikazwe dan kasar Zambia ya hura karshen wasan a karon farko a minti na 85.
UEFA za ta sake buga gasar cin kofin zakarun Turai zagaye na 16 bayan da ta sanya sunan Manchester United cikin kuskure. Mbappé shine matashin farko dan wasa da ya zura kwallaye 100 a kungiya daya a gasar Ligue 1.
Wasanni da ke faruwa a wasan kwallon kafa na Turai a ranar Asabar.
Bari mu dubi abin da ke wakana a zagayen karshe na wasan league na zakaru a matakin rukuni, yayin da ya rage saura gurabe biyar daga cikin gurabe 16 da za a fafata akai, da kuma zakaru uku da har yanzu da ba a tantance ba a matakin rukuni rukuni.
Klopp Ya Tabbatarwa Magoya Baya; 'Mo na lafiya'
Wasannin da Za a Buga a kwallon kafar Turai Na ranar Asabar.
A ranar Lahadi kamfani na LVMH (Louis Vuitton Moet Hennessy) da kuma kamfani mallakar sa na Off-White , da ya kirkiro a 2013.
Dan wasan PSG, Lionel Messi, ya ci kofin Ballon d’Or na shekarar 2021 bayan da yayi bajinta ta ba saban ba a wannan shekarar.
Kungiyar Paris Saint-German ta ce Neymar zai kaurace ma wasa na tsawon mako takwas saboda raunin da ya ji a idon kafa.
Liverpool ta sake yin wani gwaninta wajen kai hari inda ta lallasa Southampton da ci 4-0 wanda hakan ya sa kungiyar ta tsallake zuwa mataki na daya a teburin gasar Premier ta Ingila. Kungiyar ta Reds sun ci akalla kwallaye biyu a wasanni 17 da suka yi a duk gasa.
Liverpool na fuskantar saurin juyewa a wasan Premier da Southampton.
Messi, Ronaldo, Mbappe, da Lewandowski suna cikin jerin sunayen ‘yan wasan da FIFA ta fitar da za ta ba kyautar gwarzon dan wasa na shekara.
Kocin Manchester City Pep Guardiola ya ce Kevin De Bruyne ya kamu da cutar korona ne yayin da yake aiki a Belgium kuma yana keɓe kansa.
Cristiano Ronaldo na son Portugal ta dawo cikin sauri bayan rashin nasarar da ta yi wanda ya hana kungiyar samun gurbi a gasar cin kofin duniya na badi.
Bayan tafiya nisan gaske da sawu a cikin jeji babu takalmi, babu abinci ko ruwan sha a cikin bakin ciki, yaran makaranta a Najeriya sun koma gida wurin iyalan su a ranar Asabar bayan wani bala’I da ya rursa dasu.
After trekking several miles in the bush barefooted, without food or water and numb with pain schoolboys in Nigeria returned home with their families on Saturday after a nightmare ordeal.
Kusan mako guda bayan da wasu 'yan bindiga suka sacesu a makarantarsu ta kwana da ke garin Kankara a jihar Katsina, an kai daliban da aka sako su gaisa da shugaban Najeriya a Katsina.
Domin Kari