Bincike ya yi nuni da cewa mata kan cika rumfunan zabe da dama a sassan Najeriya a duk lokacin da ake zabe.
Abuja, Najeriya —
A wannan shirin, za a ji ci gaban kira da’ yar gwagwarmayar kwato wa mata ‘yan'uwanta ‘yanci, Hajiya Balaraba Abdullahi, inda take cewa mata za su iya kafa ta su jam'iyyarsu a Najeriya tun da su ne masu fitowa zabe.
Your browser doesn’t support HTML5