ZAUREN VOA: Tattaunawa Akan Shugabanci, Tattalin Arziki, Cin Hanci Da Rashawa Da Walwalar Al'umma a Ghana, Kashi Na Hudu - Yuli 27, 2024

Medina Dauda

Shirin Zauran VOA na wannan makon, zai kawo muku ci gaban tattaunawa da wasu jigajigan ‘yan siyasa a Ghana, inda su ka tattauna yadda kasar ta ke mu'amala da 'yan jarida, da kuma yadda su ke ganin mu'amalar ta sa darajar kasar Ghana ta sauka a idanun duniya.

Saurari cikakken shirin don jin karin bayani:

Your browser doesn’t support HTML5

ZAUREN VOA: Tattaunawa Akan Shugabanci, Tattalin Arziki, Cin Hanci Da Rashawa Da Walwalar Al'umma A Ghana 10'11".mp3