ZAUREN VOA: Shawarwari Akan Matsalolin Zamantakewa, Yuli 16, 2023

Medina Dauda

ABUJA, NIGERIA - A shirin Zauren VOA na wannan makon har yanzu muna kasar Kamaru, inda mata da maza da matasa suka yi mukabala a kan matsalolin da mata ke fuskanta musamman in sun rasa mazajen su na aure. A nan an bada shawarar a bi dokokin Allah idan ana so a yi nasara a dukannin fanonin zamantakewa.

Saurari cikakken shirin da Medina Dauda ta gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

ZAUREN VOA: Shawarwari Akan Matsalolin Zamantakewa, Yuli 16, 2023.mp3