ZAUREN VOA: Matsaloli Da Mafita Ga Matasan Wasu Kasashe Mazauna Ghana, Yuni 25, 2023

Medina Dauda

ABUJA, NIGERIA - A shirin Zauren VOA na wannan makon daga kasar Ghana mun tattauna da wasu matasa wadanda suka bar kasashen su, yawanci kasashen Afirka ta Yamma suka koma kasar Ghana da zama.

A wannan shirin dai an kammala tattaunawa kan matsaloli da kuma mafita.

Saurari cikakken shirin da Medina Dauda ta gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

ZAUREN VOA: Matsaloli Da Mafita Ga Matasan Wasu Kasashe Mazauna Ghana, Yuni 25, 2023.mp3