ZAUREN VOA: Jawo Hankalin Matasa Kan Kasuwancin Fatu A Kamaru, Yuli 23, 2023

Medina Dauda

ABUJA, NIGERIA - A shirin Zauren VOA na wannan makon masu ruwa da tsaki da ‘yan kasuwa masu kasuwancin fatu a Kamaru, sun tattauna yadda ake aiki kan fatu ya zuwa gyaran, abubuwan da ake amfani da su, da kuma yadda ake sayar da su.

An yi kokarin jawo hankalin matasa kan kasuwancin fatu wanda tsohon shugaban kasar Kamaru, marigayi Ahmadu Ahidjo ya kawo shi kasar Kamaru shekaru da dama da suka wuce.

Saurari cikakken shirin da Medina Dauda ta gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

ZAUREN VOA: Jawo Hankalin Matasa Kan Kasuwancin Fatu A Kamaru, Yuli 23, 2023 .mp3