ZAUREN VOA: Irin Halin Da Kafafan Yada Labarai Ke Ciki Tun Bayan Juyin Mulkin Da Aka Yi A Nijar, Kashi Na Biyu - Agusta 17, 2024

Medina Dauda

Shirin Zauran VOA na wannan makon, zai daura kan batun irin halin da kafafen yada labarai su ke ciki tun bayan juyin mulki da aka yi a jamhuriyar Nijar a karshen watan Yulin 2023.

Saurari cikakken shirin cikin sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

ZAUREN VOA: Irin Halin Da Kafafan Yada Labarai Ke Ciki Tun Bayan Juyin Mulkin Da Aka Yi A Nijar 10'04".mp3