ABUJA, NIGERIA —
Shirin Zauren VOA na wannan makon zai ci gaba da tattaunawa akan muhimmancin takardar aure ta gwamnati a kasar Kamaru.
Shin ko da mutum yayi aure na addinin Musulunci ko na addinin Kirista, dole ne sai yayi takardar aure ta gwamnati? Kuma shin takardar za ta bai wa ma'aurata dama ko iko na yin wasu abubuwa da suka shafi aure irinsu gado, da damar samun karin albashi da sauran su?
Saurari cikakken shirin don jin karin bayani:
Your browser doesn’t support HTML5