ZAUREN MATASA: Taron Matasa A Jihar Bauchin Najeriya, Yadda Wasu Suka Lashe Zaben Majalisu-Kashi Na Karshe, Yuli, 17, 2023

Nasiru Adamu El-Hiyaka Lokacin Kan Hanyar Kaduna Zuwa Abuja

ABUJA, NIGERIA - A Zauren Matasa na wannan makon shiri na karshe ne a Bauchi inda matasa su ka taru don tattauna abun da ya dace su maida hankali a kai bayan kammala babban zaben Najeriya na 2023. Zaben da ya samu fafatawa da matasa inda a ka samu wasu daga cikin su da su ka lashe zabe musamman a Majalisun dokoki.

Saurari cikakken shirin da Nasiru Adamu El-Hikaya ya gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

ZAUREN MATASA: Taron Matasa A JIhar Bauchin Najeriya, Yadda Wasu Suka Lashe Zaben Majalisu-Kashi Na Karshe, Yuli, 17, 2023.mp3