Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

ZAUREN MATASA: An Tattauna kan Batun Dogara Da Kai A Wani Taron Matasa a Bauchi, Yuni 19, 2023


Nasiru Adamu El-Hiyaka Lokacin Kan Hanyar Kaduna Zuwa Abuja
Nasiru Adamu El-Hiyaka Lokacin Kan Hanyar Kaduna Zuwa Abuja

Shirin zauren matasa a wannan makon, ya yi bayani kan wani taro da aka yi a jihar Bauchi, inda matasa su ka tattauna kan abin da ya dace su (matasa) maida hankali a kai bayan kammala babban zaben Najeriya na 2023.

ABUJA, NIGERIA - Matasan sun duba matakan dogaro da kai da ya kamata su dauka maimakon jiran gawon shanu.

Yanzu dai abin jira a gani shi ne, shin wadanda su ka lashe zabe za su cika alkawuran kyautata rayuwar matasa ko dai sun yi zane kan ruwa ne?

Saurari cikakken shirin da Nasiru Adamu El-Hikaya ya gabatar:

ZAUREN MATASA: An Tattauna kan Batun Dogara Da Kai A Wani Taron Matasa a Bauchi Yuni 19, 2023.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:00 0:00

XS
SM
MD
LG