ZAUREN MATASA: Taron Matasa A Jihar Bauchin Najeriya Ya Tattauna Abin Da Ya Da Ce Bayan Zabe, Yuni, 12, 2023

Nasiru Adamu El-Hiyaka Lokacin Kan Hanyar Kaduna Zuwa Abuja

Shirin Zauren Matasa har yanzu muna Bauchi ne inda matasa su ka taru suka tattauna abin da ya da ce matasa su maida hankali a kai bayan kammala babban zaben Najeriya na 2023.

ABUJA, NIGERIA - Shin wadanda suka lashe zabe za su cika alkawarin kyautata rayuwar matasa ko sun yi zane kan ruwa ne, matasan sun duba matakan dogaro da kai maimakon jiran gawon shanu.

Saurari cikakken shirin da Nasiru Adamu El-Hikaya ya gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

ZAUREN MATASA: Taron Matasa A JIhar Bauchin Najeriya Sun Tattauna Abin Da Ya Da Ce Bayan Zabe, Yuni, 12, 2023 .mp3