ZAUREN MATASA: Taron Matasa A Jihar Bauchin Najeriya Don Tattauna Batun Dogara Da Kai, Yuli, 03, 2023

Nasiru Adamu El-Hiyaka Lokacin Kan Hanyar Kaduna Zuwa Abuja

Shirin Zauren Matasa na wannan makon ya dora daga inda ya dasa aya a makon da ya gabata inda matasa a jihar Bauchi suka taru don tattaunawa a kan abun da ya dace su maida hankali a kai bayan kammala babban zaben Najeriya na 2023.

Yanzu dai matasan sun zuba ido su ga abinda sabuwar gwamnatin zata yi musamman don kyautata rayuwarsu.

Saurari cikakken shirin da Nasiru Adamu El-Hikaya ya gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

ZAUREN MATASA: Taron Matasa A Jihar Bauchin Najeriya Don Tattauna Batun Dogara Da Kai, Yuli, 03, 2023