ZAUREN MATASA: Matasa Sun Taru A Jihar Bauchin Najeriya Don Tattauna Abin Da Ya Dace Bayan Zabe , Mayu, 15, 2023

Nasiru Adamu El-Hiyaka Lokacin Kan Hanyar Kaduna Zuwa Abuja

Shin wadanda su ka lashe zabe za su cika alkawarin kyautata rayuwar matasa ko sun yi zane kan ruwa ne, matasan sun duba matakan dogaro da kai maimakon jiran gawon shanu.

ABUJA, NIGERIA - A cikin shirin na wannan makon mun sauka a Bauchi inda matasa su ka taru don tattauna abun da ya dace matasa su maida hankali a kai bayan kammala babban zaben Najeriya na 2023.

MATASA

Shiga shafin a saurari cikakken shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

ZAUREN MATASA: Matasa Sun Taru A JIhar Bauchin Najeriya Don Tattauna Abin Da Ya Dace Bayan Zabe , Mayu, 15, 2023.mp3