ZAUREN MATASA: Ci Gaban Tattaunawa Da Matasa A Bauchi Kan Batun Dogara Da Kai, Yuni, 26, 2023

Nasiru Adamu El-Hiyaka Lokacin Kan Hanyar Kaduna Zuwa Abuja

A wani taron da aka yi a Bauchi, matasa sun ci gaba da tattaunawa kan abun da ya dace su maida hankali a kai bayan kammala babban zaben Najeriya na 2023.

ABUJA, NIGERIA - A zaben Najeriya da aka yi na 2023, matasa da yawa sun nemi takara kuma wasu daga cikinsu sun sami nasarar lashe zaben musamman a majalisun dokoki.

Abin jira a gani shi ne shin ko wadanda suka lashe zaben za su cika alkawarin kyautata rayuwar matasa?

A zaman wannan makon, matasan sun ci gaba da duba matakan dogaro da kai maimakon jiran gawon shanu.

Saurari cikakken shirin da Nasiru Adamu El-Hikaya ya gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

ZAUREN MATASA: Ci Gaban Tattauna Da Matasa A Bauchi Kan Batun Dogara Da Kai, Yuni, 26, 2023