ZAMANTAKEWA: Rawar Da Mata Malaman Addini Za Su Iya Takawa Wajen Horar Da Yara, Fabrairu 14, 2024

Zainab Babaji

JOS, NIGERIA - A shirin na wannan makon mun duba rawar da mata, musamman malaman addini, za su iya takawa wajen ganin mabiyansu sun horar da ’ya’yansu ‘don su kasance da halayen soyayya da zaman lafiya don samun ci gaba mai ma’ana a cikin al’umma..

Saurari cikakken shirin da Zainab Babaji ta gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

ZAMANTAKEWA: Rawar Da Mata Malaman Addini Za Su Iya Takawa Wajen Horar Da Yara, Fabrairu 14, 2024.mp3