PLATEAU, NIGERIA - A shirin na wannan makon mun tattauna ne akan yadda wata cibiyar ilimi a tsakiyar birnin Jos ke hado kan al’umma dake da bambancin addini da kabila, take kuma horaddasu a fannoni ilimi da inganta zamantakewarsu.
Saurari cikakken shirin da Zainab Babaji ta gabatar:
Your browser doesn’t support HTML5
ZAMANTAKEWA: Cibiyar Ilmi Mai Inganta Zamantakewar Al’ummar Jos, Maris 06, 2024.mp3