VOA60 DUNIYA: 'Yan Ta'adda Sun Kai Hari A Barcelona Inda Suka Kashe Mutane 14 da Jikkata Wasu Sama 100

Your browser doesn’t support HTML5

SPAIN: A yau juma’a dubban jama’a suka taru a wani dandali da ke Barcelona, inda suka yi shiru na wani dan lokaci domin girmama wadanda hare hare da aka kai guda biyu ya rutsa da su, wanda ya hallaka a kalla mutane 14, ya kuma raunata sama da 100.