‘Yan ta’adda fiye da 100 sun yi amfani da bama-bamai da makaman roka wajen kai hari kusa da iyakar Nijar da Mali, suka kuma halaka sojoi 29

Your browser doesn’t support HTML5

Cikin wata sanarwa, ma’aikatar tsaron Nijar ta ce ‘yan ta’adda fiye da 100 sun yi amfani da bama-bamai da makaman roka wajen kai hari kan sojoji wadanda suke gudanar da aikin kakkabe ‘yan ta’adda a kusa da iyakar kasar da Mali, suka kuma halaka sojoin Nijar 29