A cikin shirin 'Yan Kasa na wannan makon ‘yan gudun hijira daga Najeriya dake samun mafaka a jihar Diffa ta Nijar na neman hukumomin Najeriya su mayar da su muhallansu na asali tun bayan da mahukuntan Nijar suka dakatar da ayyukan wasu daga cikin kungiyoyin agaji a kasar.
Saurari cikakken shirin da Mahmud Ibrahim Kwari ya gabatar:
Your browser doesn’t support HTML5
'YAN KASA DA HUKUMA: 'Yan Gududn Hijirar Najeriya Mazauna Nijar Sun Bukaci Komawa Gida, Maris 03, 2025