'Yan Kasa Da Hukuma: Muhawara Kan Makomar ‘Yancin Manoman Arewacin Najeriya, Disamba 09, 2024

Manoma a yankin jihar Katsinan Najeriya

A shirin 'Yan Kasa na wannan makon mun maida hakanli ne a kan muhawara da aka yi a jihar Kano game da makomar ‘yancin manoman Arewacin Najeriya.

Saurari cikakken shirin da Mahmud Ibrahim Kwari ya gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

'Yan Kasa Da Hukuma: Mahawara Da Tattauanawa Akan Makomar ‘Yancin Manoman Arewacin Najeriya