KANO, NIGERIA —
A cikin shirin 'Yan Kasa na wannan makon muna dauke ne da korafin ‘yan Najeriya da tsokacin masana a kan kalubalen tsadar rayuwa da ‘yan kasar ke ci gaba da fuskanta.
Saurari cikakken shirin da Mahmud Ibrahim Kwari ya gabatar:
Your browser doesn’t support HTML5
‘YAN KASA DA HUKUMA: Korafin ‘Yan Najeriya Kan Tsadar Rayuwa Da Ta Ki Karewa, Satumba 30, 2024