Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

‘YAN KASA DA HUKUMA: Koken ‘Yan Najeriya Game Da Matsalar Ambaliyar Ruwa, Satumba 02, 2024

Jama’a na ci gaba da ficewa daga wani yanki na jihar Imo sakamakon ambaliyar ruwa
Jama’a na ci gaba da ficewa daga wani yanki na jihar Imo sakamakon ambaliyar ruwa

A cikin shirin 'Yan Kasa na wannan makon ‘yan Najeriya na kokawa game da matsalar ambaliyar ruwa, wanda ya mamaye jihohi kusan 25, kuma mutane fiye da 30 suka mutu a jihar Jigawa.

Saurari cikakken shirin da Mahmud Ibrahim Kwari ya gabatar:

‘YAN KASA DA HUKUMA: Koken ‘Yan Najeriya Game Da Matsalar Ambaliyar Ruwa, Satumba 02, 2024
please wait

No media source currently available

0:00 0:08:11 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG