‘YAN KASA DA HUKUMA: Korafin Mutanen Da Ambaliyar Ruwa Ta Rutsa Da Su A Maradin Nijar, Satumba 23, 2024

Ambaliyar Ruwa

A cikin shirin 'Yan Kasa na wannan makon mun leka jihar Maradi ta Jamhuriyar Nijar ne don suararon korafin mutanen da ambaliyar ruwa ta rutsa da su game da jinkirin isar da sakon gudunmawar kayan tallafi garesu.

Saurari cikakken shirin da Mahmud Ibrahim Kwari ya gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

‘YAN KASA DA HUKUMA: Korafin Mutanen Da Ambaliyar Ruwa Ta Rutsa Da Su A Maradin Nijar, Satumba 23, 2024