Yadda Wasu Amurkawa Su Ka Yi Murna, Wasu Kuma Su Ka Nuna Bacin Rai Da Sakamakon Zaben Shugaban Kasar

Zaben Amurka 2020: Washington, DC

Zaben Amurka 2020: Wisconsin

Zaben Amurka 2020

Zaben Amurka 2020: Zanga-zanga a Phoenix

Zaben Amurka 2020: Masu Murna 

Shugaban Amurka Donald Trump yana wasan golf bayan an yi hasashen zaben shugaban Amurka na 2020 dan takarar shugaban kasa na Democrat tsohon Mataimakin Shugaban kasar Joe Biden.
Filin wasa na Trump na Golf Club da ke Sterling, Virginia, Amurka Nuwamba 7, 2020
.

‘Yar Democrat mataimakiyar shugaban kasar Amurka Kamala Harris ta na magana a lokacin kamfen na zaben shugaban kasa a birnin Washington, DC.

Marianne Hoenow daga jihar Connecticut ta Amurka tana murnar nasarar zababben shugaban kasar Joe Biden da Mataimakiyar Shugaban Kamala Harris a gaban Ofishin Jakadancin Amurka kusa da Kofar Brandenburg a Berlin, Jamus, Nuwamba 7, 2020.

Shugaban Marasa Rinjaye na Majalisar Dattijai Chuck Schumer (D-NY) na murna yayin da kafofin yada labarai ke sanar da cewa dan takarar shugabancin Amurka na Democrat Joe Biden ya lashe zaben shugaban kasar na 2020, a gundumar Brooklyn ta New York City, Amurka, Nuwamba 7, 2020.

Magoya bayan Shugaban Amurka Donald Trump sun yi gangami a wajen ginin Majalisar Dokokin Jihar Pennsylvania bayan kafafen yada labarai sun bayyana Biden a matsayin wanda ya ci zaben Shugaban Amurka na 2020, a Harrisburg, Pennsylvania, Amurka, Nuwamba 7, 2020

Bikin magoya bayan Biden a Fadar White House 

Amurkawa na bikin zaben sabon shugaban kasa Joe Biden

us celebration s8

Amurkawa na bikin zaben sabon shugaban kasa Joe Biden

Amurkawa na bikin zaben sabon shugaban kasa Joe Biden

Magoya bayan zaɓaɓɓen shugaban ƙasa Joe Biden da mataimakiyar shugaban Kamala Harris suna daga tutocinsu a Las Vegas, Nuwamba 7, 2020.

Masu biki

Amurkawa na bikin zaben sabon shugaban kasa Joe Biden

Mutane sun mayar da martani bayan kafofin yada labarai sun sanar cewa dan takarar shugabancin Amurka na Democrat Joe Biden ya lashe zaben shugaban kasar Amurka na 2020