Yadda Tinubu Ya Gana Da Sarakunan Gargajiya Na Najeriya

Ganawar Shugaba Tinubu Da Manyan Sarakunan Najeriya, ciki har da Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Sa'ad Abubakar III

Ganawar Shugaba Tinubu Da Manyan Sarakunan Najeriya: Mai Alfarma Sarkin Musulmi na jawabi.

Ganawar Shugaba Tinubu Da Manyan Sarakunan Najeriya: Lokacin liyafa da addu'o'i

Ganawar Shugaba Tinubu Da Manyan Sarakunan Najeriya 

Ganawar Shugaba Tinubu Da Manyan Sarakunan Najeriya: Lokacin jawabi daga wasu manyan  sarakuna