Yadda Hada-Hadar Ragunan Layya Ke Tafiya

Your browser doesn’t support HTML5

To yayin da al’umma Musulmi a fadin duniya ke ci gaba da shirye-shiryen babbar sallah, Wakiliyar muryar Amurka, Baraka Bashir ta ziyarci wasu kasuwanni dabbobi a Kano don jin yadda hada-hadar ragunan layya ke tafiya a lokacin da al’ummar Musulmi a fadin duniya ke shirye-shiryen babbar sallah.