Yadda Aka Kashe Sojojin Amurka a Jamhuriyar Nijar

Your browser doesn’t support HTML5

Ma’aikatar Tsaron Amurka ta fitar da zane-zanen bidiyon da ya nuna yadda aka kashe sojojinta a wani kwanton baunar da aka yi musu ranar 4 ga watan Oktobar 2017 a kauyen Tongo Tongo da ke kudu maso yammacin Jamhuriyar Nijar