Hukumomin lafiya ta duniya ta amince da allurar rigakafin zazzabin cizon sauro ta farko a duniya. Allurar rigakafin dai wani babban ci gaba ne aka samu wajen yaki da cutar da sauro ke haifarwa. Cutar Malariya ta na kashe kusan yara 265,000 a Afirka duk shekara. Ga fassarar rahoton Timothy Obiezu daga Najeriya, kasar da ke fama da wannan cuta.
WHO Ta Amince Da Allurar Rigakafin Cizon Sauro Ta Farko A Duniya
Your browser doesn’t support HTML5
Cutar cizon sauro ko malaria na daga ci jerin cututtuka na gaba-gaba da ke haddasa mutuwar miliyoyin yara a duniya.